Posts

Showing posts from March, 2021

Amfanin BADO

 Assalamualaikum  Barkan ku da zuwa shafin mu me albarka na MATA IYAYEN GIJI A yau zamuyi magana ne akan BADO domin domin magunguna da dama musamman infection domin ko meye mutum ze hada don niimar jiki sai ya kasance bashida infection Da farko saiwar bado itace ta kama tunda  gayansa har zuwa karshenta da wani dan kullutu to shine saiwar bado  Saiwar zaa shanya  ta bushe sai a daka shi Yana maganin zubar da farin ruwanr gaban mace Sannan kwallon BADO idan aka fasa cikinsa zaa ga Abu kaman gero shi zaa shanya ta ta bushe a daka a Shashi da gari ko nono  Yana maganin matsalolin mara da matsalolin sanyi *HADIN NIIMAR JIKI Garin icen garafuni* Garin teduwa* Garin bagaruwa* Nonon kurciya* Farin miski* Man kadanya* Ki sami wadannan kayan ki hadesu wuri guda ki kwabasu da dan kauri kiyi matsi da shi