Posts

MAGANIN CIWON MARA YAYIN LOKACIN AL'ADA.

 MAGANIN CIWON MARA YAYIN LOKACIN AL'ADA. dayawa daga cikin Yan mata budurwai da wasu masu auren suna shiga cikin matsanancin wahala yayinda lokacin period nasu yazo zakaga anata birgima akasa wasuma harda daukan ketanol injection saboda samun sauki to GA maganin da zaki nema domin rabuwa dashi, MAGANI Asamu Zuma litre daya + garin habbatussauda cokali biyar + man zaitun cokali goma Shabiyar, sai ahadasu awaje daya agarwayashi sosai sai adaurashi akan garwashi yayi zafi sai asauke akaranta ayoyin ruquya aciki tareda suratul baqara. - sai Kuma asamu man zuyutul arba'a ko zuyutul ashara. Ashafa akarkashin cibiya. Ake amfani dashi saura sati al'adanki yazo. Cokali daya dasafe daya dayamma. NB: mafi yawancin masu famada wannan rashin lafiyan ( period pain) sunada jinnul ashiq, ma'ana aljanu maza masu yawan Bawa Yan mata wahala, tahanyar hanasu aure da makamantansu dasunan soyaiya. Wanda Shima zamuyi cikakken bayani akansa gobe insha Allahu. mataiyayengiji@gmail.com

Amfanin BADO

 Assalamualaikum  Barkan ku da zuwa shafin mu me albarka na MATA IYAYEN GIJI A yau zamuyi magana ne akan BADO domin domin magunguna da dama musamman infection domin ko meye mutum ze hada don niimar jiki sai ya kasance bashida infection Da farko saiwar bado itace ta kama tunda  gayansa har zuwa karshenta da wani dan kullutu to shine saiwar bado  Saiwar zaa shanya  ta bushe sai a daka shi Yana maganin zubar da farin ruwanr gaban mace Sannan kwallon BADO idan aka fasa cikinsa zaa ga Abu kaman gero shi zaa shanya ta ta bushe a daka a Shashi da gari ko nono  Yana maganin matsalolin mara da matsalolin sanyi *HADIN NIIMAR JIKI Garin icen garafuni* Garin teduwa* Garin bagaruwa* Nonon kurciya* Farin miski* Man kadanya* Ki sami wadannan kayan ki hadesu wuri guda ki kwabasu da dan kauri kiyi matsi da shi