MAGANIN CIWON MARA YAYIN LOKACIN AL'ADA.
MAGANIN CIWON MARA YAYIN LOKACIN AL'ADA.
dayawa daga cikin Yan mata budurwai da wasu masu auren suna shiga cikin matsanancin wahala yayinda lokacin period nasu yazo zakaga anata birgima akasa wasuma harda daukan ketanol injection saboda samun sauki to GA maganin da zaki nema domin rabuwa dashi,
MAGANI
Asamu Zuma litre daya + garin habbatussauda cokali biyar + man zaitun cokali goma Shabiyar, sai ahadasu awaje daya agarwayashi sosai sai adaurashi akan garwashi yayi zafi sai asauke akaranta ayoyin ruquya aciki tareda suratul baqara.
- sai Kuma asamu man zuyutul arba'a ko zuyutul ashara. Ashafa akarkashin cibiya. Ake amfani dashi saura sati al'adanki yazo. Cokali daya dasafe daya dayamma.
NB: mafi yawancin masu famada wannan rashin lafiyan ( period pain) sunada jinnul ashiq, ma'ana aljanu maza masu yawan Bawa Yan mata wahala, tahanyar hanasu aure da makamantansu dasunan soyaiya. Wanda Shima zamuyi cikakken bayani akansa gobe insha Allahu.
mataiyayengiji@gmail.com
Comments
Post a Comment